Taba Ka Lashe cover art

Taba Ka Lashe

Taba Ka Lashe

Written by: DW
Listen for free

About this listen

Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addinai dabam-dabam a duniya da zummar kyautata zamantakewarsu, zaman lafiya da kuma fahimtar juna tsakani. Muna gabatar muku da shirin ta rediyo a kowane mako, kuna kuma iya sauraronsa a shafinmu na Internet da kuma ta kafar Podcast.2026 DW Philosophy Social Sciences World
Episodes
  • Taba Ka Lashe 20.01.2026
    Jan 20 2026
    Shirin ya duba zalakar tsohon firaministan Najeriya Sir. Abubakar Tafawa Balewa wajen sarrafa magana a harshen Ingilishi.
    Show More Show Less
    10 mins
  • Taba Ka Lashe: 07.01.2026
    Jan 13 2026
    Ko kun san ana alakanta wasu fina-finan Indiya da kokarin yin fancale ga addini, musamman ma a Pakistan da ke makwabtaka da su? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan dambarwa.
    Show More Show Less
    10 mins
  • Taba Ka Lashe 16.12.2025
    Dec 16 2025
    Shirin ya duba al'adun kabilar Pyemawa a Najeriya da suka rayu a cikin duwatsu da koguna tun shekaru 300 da suka shude.
    Show More Show Less
    10 mins
No reviews yet